Gamaliel Tech - GSM & Computer Repair Specialist
Barka da zuwa Shafin Gamaliel Tech!
"Them break, I fix!" (Sun bata, na gyara)
Mu kwararru ne a harkar gyara da kula da na'urorin zamani a cikin garin Tella.
Ayukan da muke yi sun hada da:
1. Hardware Repair (Gyaran jikin waya, canza screen, charging port, da baturi).
2. Software & Flashing (Dora Firmware, gyaran Dead boot, da Hang on Logo).
3. Security Unlocking (Bypass na Google Lock/FRP, MDM bypass, da cire Password).
4. Computer Repair (Gyara da kula da kwamfutar tafi-da-gidanka).
5. GSM Training Center (Koyar da matasa harkar gyaran waya na zamani).
Domin Karin Bayani ko Kawo Wayarku:
• Manajan Shago: Balarabe Maifada (Chairman GSM Engineers Association, Gassol LGA)
• Adireshin Shago: Cikin Tasha, Tella, Gassol LGA, Taraba State, Nigeria.
• Lambar Waya: +234 814 385 8248
• Imel: gamalie
ltech8@gmail.com
Comments
Post a Comment