Gamaliel Tech - GSM & Computer Repair Specialist
Barka da zuwa Shafin Gamaliel Tech! "Them break, I fix!" (Sun bata, na gyara) Mu kwararru ne a harkar gyara da kula da na'urorin zamani a cikin garin Tella. Ayukan da muke yi sun hada da: 1. Hardware Repair (Gyaran jikin waya, canza screen, charging port, da baturi). 2. Software & Flashing (Dora Firmware, gyaran Dead boot, da Hang on Logo). 3. Security Unlocking (Bypass na Google Lock/FRP, MDM bypass, da cire Password). 4. Computer Repair (Gyara da kula da kwamfutar tafi-da-gidanka). 5. GSM Training Center (Koyar da matasa harkar gyaran waya na zamani). Domin Karin Bayani ko Kawo Wayarku: • Manajan Shago: Balarabe Maifada (Chairman GSM Engineers Association, Gassol LGA) • Adireshin Shago: Cikin Tasha, Tella, Gassol LGA, Taraba State, Nigeria. • Lambar Waya: +234 814 385 8248 • Imel: gamalie ltech8@gmail.com